Isa ga babban shafi
Turai

Switzerland-Matashi ya tada gobara a Jirgin kasa

Jami'an tsaro a yankin Saint Gallen na kasar Switzerland sun ce wani matashi mai shekaru 27 ya tada gobara a sashin wani jirgin kasa da ke kan hanyarsa ta zuwa gabashin kasar. 

Jami'an tsaro na bincika dalilin kai hari a jirgin kasa
Jami'an tsaro na bincika dalilin kai hari a jirgin kasa AFP
Talla

Jami’an sun ce har wa yau matashin ya dabawa wasu fasinjoji wuka, inda mutum 6 suka samu munanan raunuka, ciki har da yaro mai shekaru 6.

‘Yan sanda sun kaddamar da binciken gano musabbabin kai wannan harin da matashin yayi, kuma sun ce mutane 6 da suka raunata tare da matashin na karbar Magana asibiti.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.