Faransa
Faransa za ta kawar da baki a Calais
Shugaban Faransa Francois Hollande, ya yi alkawarin kawar da bakin da ke samun mafaka a sansanin 'yan gudun hijira a Calais, sakamakon matsin lambar da yake ci gaba da fuskanta daga 'yan adawa.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaban ya ce, daga nan zuwa karshen shekara, za a kawar da sansanin 'yan gudun hijirar da ke dauke da baki akalla dubu 7 zuwa dubu 10.
Hollande ya ce, kasar za ta bude kofofinta ga masu neman mafaka muddin suka cika sharuddan da aka shata.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu