Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyi kan matakin dakatar da shigar Muslmi da baki kasar Amurka
Wallafawa ranar:
Kunna - 15:45
Masu sauraro sun bayyana ra'ayoyinsu ne kan matakin shugaban Amurka Donald Trump na dakatar da shigar Musulmi daka kasashe akalla 7, da kuma 'yan gudun hijira shiga Amurka.