Amurka
Trump ya cika watanni 3 a mulki
A kwana a tashi yau watanni uku kenan cur da aka rantsar da Donald Trump a matsayin shugaban kasar Amurka na 45.
Wallafawa ranar:
Talla
A cikin wadannan watanni dai abubuwa da dama ne suka faru a fadar shugaban da suka hada tunka da warware wajen nada muhimman mukamai kafin daga bisani ya tube ko kuma majalisa ta ki amincewa da su, yayin da shugaban ya nuna alamun cewa yana sha’awar yin aiki da wasu kasashe na duniya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu