Isa ga babban shafi
Amurka

Likitoci sun tabbatar da koshin lafiyar Trump

Bayan kammala gudanar da gwaje-gwajen lafiyarsa karo na farko tun bayan zama shugaban kasa, babban likitan fadar White House, Ronny Jackson ya ce shugaban Amurka Donald Trump yana cikin koshin lafiya.

Shugaban kasar Amurka Donald Trump.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump. REUTERS/Jonathan Ernst
Talla

Shugaban likitocin ya ce a ranar Talata mai zuwa zai fitar da cikken rahoto kan  lafiyar shugaban kasar na Amurka.

A ranar Juma’ar da ta gabata, likitoci suka gwada lafiyar Trump, bayan diga ayar tambaya game da lafiyar kwakwalwarsa a cikin wani littafi da marubuci Micheal Wolff ya wallafa, inda ya bayyana Trump din a matsayin marar alkibla, da ke nuna dabi’un kana-nan yara.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.