Wasanni
Champions League: Kungiyoyin Jamus za su ke ce raini da juna a wasan karshe
Wallafawa ranar:
Kunna - 10:09
Shirin Duniyar Wasanni ya yi nazari ne game da gasar Zakarun Turai inda kungiyoyin Jamus guda biyu Borussia Dortmund da Bayern munich za su kece raini da jun domin lashe kofin gasar a filin wasa na Wembley a ranar 25 ga watan Mayu bayan sun caccasa manyan kungiyiyon Spain guda biyu Barcelona da Real Madrid.