Isa ga babban shafi
US Open

Djokovic ya doke Murray

Novak Djokovic na Serbia ya lallasa Andy Murray na Birtanya a gasar US Open zagayen kwata fainal da suka fafata a kwallon Tennis. Yanzu a wasan dab da na karshe Djokovic zai hadu ne da Kei Nishikori na Japan wanda ya doke Stanilas Wawrinka. A yau ne aka shiga kwana na 11 kuma a yau akwai fafatawa tsakanin Tomas Berdych da Marin Cilic, yayin da kuma Monfils na Faransa zai kara da Federer.

Novak Djokovic na Serbia
Novak Djokovic na Serbia Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.