Isa ga babban shafi

Ronaldo ba ya cikin 'yan wasan Portugal da za su fafata da Najeriya

Kocin tawagar kwallon kafar Portugal Fernando Santos yace Cristiano Ronaldo baya cikin ‘yan wasan da zasu fafata da Super Eagles ta Najeriya a wasan sada zumunta yau alhamis ba sobado yana fama da ciwon ciki.

Dan wasan Portugal Cristiano Ronaldo.
Dan wasan Portugal Cristiano Ronaldo. Action Images via Reuters - CARL RECINE
Talla

Dan wasan mai shekaru 37, wanda ya lashe kyautar Ballon d’Or sau biyar, bai yi atisaye a ranar Laraba ba, saboda rashin lafiyar da ta faro cikin yanayi na cece-kuce da ake yi kan hirar sa da Piers Morgans inda ya caccaki Manchester United.

Tuni aka cire hotunan Ronaldo daga bangon filin wasan Manchester United wato Old Trafford a jiya Laraba, yayin da yake cewa sun zuciyarsa ce ta kaishi kungiyar da akayi masa wulakanci alhali kuwa ya kammala komai don zuwa City, amma ya bi zuciyarsa zuwa United.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.