Ghana
Mutanen Ghana sun tofa albarkacin bakinsu akan Nasarar Obama
Shugaban Amurka Barack Obama ya lashe zaben Shugaban kasa wa’adi na biyu bayan samun kuri’u mafi rinjaye a jahohin Ohio da Wisconsin wanda ya ba shi damar doke Mitt Romney na jam’iyyar Republican. Tuni dai Mitt Romney ya taya Obama Murna ta wayar Salula tare da amsa shan kaye. Mutanen kasar Ghana sun tofa albarkacin bakinsu game da nasarar da Obama ya samu kamar yadda zaku ji a Rahoton Ridwanullah Abbas daga birnin Accra.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Kunna - 02:07