Isa ga babban shafi
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayin masu saurare game da rikicin Siyasar Masar

Wallafawa ranar:

Ministocin gwamnatin Shugaba Morsi na Masar guda hudu sun yi murabus, da suka hada da Ministan Muhalli da sadarwa, sakamakon matsin lamba daga masu zanga-zanga. Masu zanga-zangar sun abka wa hedikwatar Jam’iyyar Brotherhood ta shugaba Morsi kuma ‘Yan adawa sun ba shugaban wa’adi zuwa Talata ya yi Murabus. Masu sauraren RFI Hausa sun bayyana ra'ayinsu.

Wani hoton Shugaban Masar  Muhammed Morsi da 'Yan adawa suka zana.
Wani hoton Shugaban Masar Muhammed Morsi da 'Yan adawa suka zana.
Talla

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.