rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Najeriya Aure Ilimi Rahotanni Bauchi

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Bauchi za ta hana karatun dalibai maza da mata

media
Jihar Bauchin Najeriya na shirin haramta gauraya maza da mata a aji guda don kauce wa badala AFP PHOTO / MUJAHID SAFODIEN

A jihar Bauchi da ke arewa maso gabashin Najeriya, biyo-bayan rahotannin da ke  cewa, wasu daliban makarantar gaba da sakandare da ke jihar na kulla auren sirri a tsakaninsu, yanzu haka Majalissar Dokokin jihar ta amince da daftarin wata dokar da za ta haramta gauraya dalibai mata da maza a aji daya. Sai dai kamar yadda zaku ji a wannan rahoton na Shehu Saulawa,  ra'ayi ya banbanta kan wannan doka.


Bauchi za ta hana karatun dalibai maza da mata 28/06/2017 Saurare