Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Al Mustapha Usujji kan shingayen binciken 'yan sanda a Najeriya

Wallafawa ranar:

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta umurci jami’anta su gaggauta janye dukkanin shingaye bincike da suke kakkafawa a manyan titunan da ke sassan jihohin kasar domin inganta walwala ga jama’a. An dade dai ‘yan kasuwa da motocin sufuri masu dakon kaya na kuka da yadda jami’an tsaro ke kuntata masu da sunan tsaro.

'Yansandan Najeriya
'Yansandan Najeriya Photo: Reuters
Talla

To a yayin da wasu ke ganin matakin ya yi daidai, wasu kuma ‘yan najeriya na ganin ya dace a inganta aikin na ‘yan sandan. Awwal Janyau ya tattauna da Farfesa Al Mustapha Usujji masanin dokoki a Najeriya kan wannan umarni.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.