Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu A Yau Alh Abdulkadir Balarabe Musa

Wallafawa ranar:

Kokarin sasanta rikicin yayan Jam’iyyar APC mai mulkin Najeriya ya kama hanyar rushewa sakamkon zargin da ‘Yan Sanda suka yiwa shugaban Majalisar Dattawa Bukola Saraki cewar yana taimaka wa yan fashi da makami.

Shugaban majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki
Shugaban majalisar dattawan Najeriya Bukola Saraki ynaija.com
Talla

Wannan ya sa shugaban bangaren sabuwar PDP Kawu Baraje ya sanar da janyewa daga tattaunawar da ka shirya yi yammacin jiya tsakanin bangarorin jam’iyyar.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauan da Alh Abdulkadir Balarabe Musa, tsohon gwamnan jihar Kaduna kan danbarwar inda ya fara tamyar sa yadda yake kallon takun sakar, kuma ya amsa da cewar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.