rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Isra'ila Falasdinawa

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Mabiya Mazhabar Shi'a sun yi taron Allah wadai da Isra'ila a Jamhuriyar Nijar

media
Wasu mabiya mazhabar Shi'a a Kano, Najeriya. Reuters/Stringer

A yau Juma’a mabiya mazhabar Shi’a a Jamhuriyar Niger suka kira taron gangami inda suka bayyana damuwar su akan cin zalin din da suka ce ana nuna wa Falasdinawa da sauran Musulmin duniya a kassashe daban daban.

Sun kuma ja hankalin wamnatin Jamhuriyar Niger akan batun hare-haren kungiyar Boko Haram

Wakiliyar mu Lydia Addo daga birnin Niamey ta aiko mana da rahoto akai.


Mabiya Mazhabar Shi'a sun yi taron Allah wadai da Isra'ila Nijar 08/06/2018 - Daga Lydia Ado Saurare