rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Rahotanni Nijar Hakkin Dan Adam

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

Kotu ta bada umarnin rushe gidajen marasa galihu a Agadez

media
Daya daga cikin gidajen da wasu 'yan gudun hijira daga Mali ke zaune a wani yanki dake garin Agadez a Jamhuriyar Nijar. RFI/Bineta Diagne

Hukumomi a Agadez sun bada umurnin rushe wasu gidaje a wata unguwar marasa galihu bayan hukuncin wata babbar kotu da fayyace cewa jama'a ba su da izinin zama a wajen.

Lamarin dai na faruwa ne yayin da sauran jama'a da ambaliyar ruwa tayi wa barna ke zaman jiran Gwamnati ta sama musu mafita daga halin da suke ciki.

Oumar Sani daga garin na Agadez ya aiko mana da rahoto kan lamarin.


Kotu ta bada umarnin rushe gidajen marasa galihu a Agadez 19/10/2018 - Daga Oumarou Sani Saurare