rfi

Saurare
  • Labarai Kai-tsaye
  • Labaran da suka gabata
  • RFI duniya

Nijar Zaben Nijar

wanda aka wallafa • Wanda aka canza zuwa

'Yan adawa sun kaurace wa ganawa da hukumar zaben Nijar

media
Ibrahim Yakouba,Shugaban jam'iyyar MPN KISHIN KASA a Nijar rfi hausa

A Jamhuriyar Nijar,  an gana tsakanin jami’an hukumar zabe mai zaman kanta da kuma wakilan jam’iyyun siyasar kasar, to sai dai ban da na bangaren adawa wadanda suka yanke shawarar kaurace wa ganawar.

Wakilinmu na Yamai,Souley Maje Rejeto ya aiko mana da wannan rahoto.

 


'Yan adawa sun kaurace wa ganawa da hukumar zaben Nijar

Rahoton Souley Maje game da taro tsakanin hukumarzaben Jamhuriyar Nijardamasu ruwa da tsaki.

16/08/2019 - Daga Michael Kuduson Saurare