Isa ga babban shafi
EU

EU ta tsawaita takunkumi kan Rasha

Kungiuyar Kasashen Turai ta sanar da kara wa’adin takunkumin tattalin arzikin da ta kakaba wa Rasha zuwa watanni shida nan gaba saboda rawar da kasar ke takawa wajen rikicin kasar Ukraine.

Shugaban Rasha Vladmir Putin
Shugaban Rasha Vladmir Putin Sputnik/Kremlin/Alexei Druzhinin via REUTERS
Talla

Majalisar kungiyar ta ce, takunkumin da aka sanya wa Rasha a shekarra 2014 da ake saran karewar sa a watan Janairu mai zuwa, zai ci gaba da aiki nan da watanni shida masu zuwa.

Kungiyar ta bayyana damuwa kan rashin samun ci gaba wajen sasanta rikicin na Ukraine.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.