Isa ga babban shafi
Najeriya

Fyade: Iyaye na ficewa da 'yayansu a sansanonin ‘Yan gudun hijira a Maiduguri

An samu karuwar zargin fyade a sansanonin ‘yan gudun hijira da ke Maiduguri jihar Borno, abinda ya tilastawa wasu mutane ficewa daga sansanonin domin kare ‘ya’yansu, kamar yadda wakilin RFI a Maiduguri Bilyaminu Yusuf ya aiko da rahoto.

Ana zargin Jami'an tsaro da 'yan kato da gora da yi wa mata fyade a sansanonin 'Yan gudun hijira
Ana zargin Jami'an tsaro da 'yan kato da gora da yi wa mata fyade a sansanonin 'Yan gudun hijira (Photo : AFP)
Talla

03:00

Fyade ya sa Mata na ficewa sansanonin ‘Yan gudun hijira a Maiduguri

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.