Isa ga babban shafi
Nijar

Majalisar matasa ta kasar Nijar ta fara taronta na shekara shekara

Matasan kasar Niger sun fara wani babban zaman taron su na shekara shekara karo na 11 a birnin Zinder na jahar Damagaram, inda suke tattauna matsalolin dake a dabar rayuwar matasa a kasar.kamar yadda za ku ji, a rahoton da Ibrahim Malam Tchillo ya hada mana

Talla
03:02

CORRESPONDANT-2018-08-28

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.