Isa ga babban shafi
Najeriya

An cafke wani jigo na kungiyar Boko Haram a Sokoto

A Jahar Zamfara a Najeriya,wasu da ake zargin ‘yan fashi ne sun kashe mutane 13 a wasu kauyuka 3 da ke Jahar. Yayin da a Jahar Sokoto kuma rundunar Soji a Jahar tace ta kama wani jigo na kungiyar Boko Haram wanda ta jima tana nema ruwa a jallo. Wakilin RFI Hausa a yankin Hassan Sahabi Sanyinnawal ya aiko da Rahoto.

Wani gida da Jami'an tsaro suka kai samame domin farautar 'Yan kungiyar Boko Haram a Sokoto
Wani gida da Jami'an tsaro suka kai samame domin farautar 'Yan kungiyar Boko Haram a Sokoto REUTERS/Faruk Uumar
Talla

02:25

Rahoto: An cafke wani jigo na kungiyar Boko Haram a Sokoto

Hassan Sahabi Sanyinnawal

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.