Isa ga babban shafi
Masar

'Yan kungiyar 'yan uwa Musulmi za su ci gaba da zanga zanga a Masar

Magoya bayan hambararren shugaban kasar Masar Muhammad Morsi, sun sha alwashin gudanar da sabbin zanga zanga a yau Juma’a, a daidai lokacin da ‘yan sanda a kasar ke ci gaba da farautar shugabannin jam’iyar ‘Yan uwa musulmi ta Muslim Brotherhood.Ko a jiya Alhamis Ma’aikatar harkokin cikin gidan kasar ta bayyana cafke Muhammed al Beltagi, daya daga cikin shugubannin jam’iyar ta ‘Yan muslim Brotherhood.Ma’aikatar har ila yau ta yi gargadin yin amfani da harsashin gaske, akan duk wani da ya kai hari kan ginin gwamnati. 

Wasu masu zanga-zanga a kasar Masar
Wasu masu zanga-zanga a kasar Masar REUTERS/Adrees Latif
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.