Masar
An tuhumi Morsi da cin amanar Masar
Masu gabatar da kara a kasar Masar sun tuhumi Tsohon Shugaban kasar Masar Mohammed Morsi da mika wasu takardu masu muhimmaci da suka shafi tsaron kasa ga gwamnatin Qatar. Wannan zargin kuma na iya sa a yanke wa Morsi hukuncin kisa saboda zargin cin amanar kasa, baya ga wasu tuhume tuhume da dama da tsohon shugaban na Masar ya fuskanta.
Wallafawa ranar:
Talla
Daruruwan Magoya bayan Morsi da dama ne aka zartarwa hukuncin kisa a Masar, amma Tuni Morsi ya kira kotun kasar haramtacciya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu