Isa ga babban shafi
Masar

Kotun Masar ta yanke wa mutane 188 hukuncin kisa

Kotun kasar Masar ta yankewa wasu mutane 188 hukuncin kisa bayan samunsu da laifin kai wani mummunan hari kan jami’an ‘Yan Sanda lokacin bore hambararen shugaban kasa Muhammad Morsi da ‘Yan sanda suka yi arangama da masu zanga zanga. Bayanai sun ce masu zanga zangar sun kashe ‘yan sanda 13 a tashar yan sandan Kerdassa da ke wajen birnin Alkahira.

Wasu 'Yan kasar Masar da ke aka daure saboda luwadi.
Wasu 'Yan kasar Masar da ke aka daure saboda luwadi. AFP/STR
Talla

A karkashin dokar Masar dole sai majalisar addinin Islaman kasar ta amince da hukuncin kafin a aiwatar da shi.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.