Isa ga babban shafi
Nijar

Kaciya ga mata illa ce ga lafiyarsu

A yau 6 ga watan Fabrairu Majalisar Dinkin Duniya ta ware rana domin yaki da yi wa mata kaciya. An gudanar da bikin a Jamhuriyar Nijar inda daya daga cikin kasashen Afrika ta yamma da ake wa Mata kaciya matsalar da har yanzu ake kallo a matsayin muzgunawa ‘ya’ya mata. Salisu Isah ya aiko da rahoto daga Maradi.

6 ga Fabrairu aka ware a matsayin ranar yaki da yi wa mata kaciya a duniya
6 ga Fabrairu aka ware a matsayin ranar yaki da yi wa mata kaciya a duniya Reuters/James Akena
Talla

03:17

An yi bikin yaki da yi wa Mata kaciya a Nijar

Salisu Isah

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.