Isa ga babban shafi
Najeriya

Saboda Allah na gina wa mutanen Bama gidaje- Indimi

Attajirin Najeriya dan asalin Jihar Borno Alhaji Mohammed Indimi ya gina gidaje 100 ga ‘yan gudun hijirar garin Bama da rikicin Boko Haram ya raba da gidajensu.

Hamshakin attajirin Najeriya Mohammed Indimi
Hamshakin attajirin Najeriya Mohammed Indimi leaders.ng
Talla

A can baya attajirin ya sha sukan kan yin watsi da mutanensa, musamman bayan rahotannin da suka ce ya gina katafaren gida na kasaita a Amurka.

Indimi wanda shi ne shugaban kamfanin mai na Oriental Energy yana cikin hamshakan attajiran a Najeriya.

Wakilinmu Bilyaminu Yusuf a Borno ya ji ta bakin Indimi a cikin rahoton da ya aiko.

 

03:01

Saboda Allah na gina wa mutanen Bama gidaje- Indimi

Bilyaminu Yusuf

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.