Chadi
Alkalai na yajin aiki a Chadi
Alkalai sun tsunduma yajin aikin kwamaki 10 a duk fadin kasar Chadi, bayan share dogon lokaci suna tattaunawa da gwamnati dangane da wasu bukatunsu ba tare da samun biyan bukata ba.
Wallafawa ranar:
Talla
Malaman shari’ar sun bukaci a biya su kudaden alawus sakamakon ayyukan da suka yi a bara, da kuma wasu kudade da gwamnati ta yankewa illahirin ma’aikatan kasar sakamakon matsalar tattalin arziki.
Matsalar tattalin arzikin Chadi na ci gaba da kasancewa barazana ga gwamnatin Idriss Deby, wadda yana cikin hujojjin da shugaban ke cewa ya hana gudanar da zabe a kasar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu