Rasha- Japan
Shugaba Putin na tattaunawa da Shinzo Abe a Japan
Shugabanin kasashen Japan da Rasha sun samu tattaunawa gana aTokyo dake babban birnin kasar tareda mayar da hankali kan bunkasa tattalin arziki da kuma tsibiran da suke takaddama akai.
Wallafawa ranar:
Talla
Jiya alhamis Firaminista Shinzo Abe ya gana da shugaba Vladimir Putin a kauyen su dake yammacin Japan, inda yace sun yi tattaunawa ta fahimta da shugaba Putin.
Tarayyar Soviet ta wancan lokaci ta kwace wasu tsibirai guda 4 na Japan a shekarar 1945 gab da lokacin da ake kawo karshen yakin duniya, abinda yau Japan ke neman ganin an mayar mata.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu