Isa ga babban shafi
Amurka-Faransa

Amurka ta damu da cinikin Jirgi tsakanin Faransa da Rasha

Jami’an Gwamnatin kasar Amurka sun bayyana damuwa da batun sayar da Jirgin yakin kasar Faransa ga kasar Rasha. Wannan kuwa ya zo ne bayan da kasar ta Rasha ke fama da jerin Takunkumin karya tattalin arziki da kassahen yammacin Duniyar suka kakaba ma ta saboda rikicin Ukraine.

Sakataren harkokkin wajen Amurka John Kerry
Sakataren harkokkin wajen Amurka John Kerry REUTERS/Yuri Gripas
Talla

Kodayake kasar Faransa tace zata iya dakatar da cinikin idan har Rasha ba ta canza ra’ayinta ba akan sha’anin rikicin kasar Ukraine.

Akwai jerin takunkumi da Amurka da kasashen Yammaci suka kakaba wa Rasha saboda ballewar yankin Crimea zuwa ikon Rasha da kuma tsoma baki da kasar ke yi ga sha’anin gabacin Ukraine da ke gwagwarmayar samun ‘yanci.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.