Isa ga babban shafi
Faransa-Rasha

Hollande zai lallashi Putin akan Ukraine

Rahotanni daga Faransa na cewa, Shugaba Francois Hollande zai gana da takwaransa na Rasha Vladimir Putin a ranar shida ga watan Yuni mai zuwa, inda za su tattauna game da batun rikicin Ukraine. Rahotanni sun ce ganawar za a yi ta ne a Arewacin Faransa a lokaicn da za a yi bikin cika shekaru 70 bayan kammala yakin duniya na biyu.

Talla

Hollande yace yana fatar Putin zai amince da sabon shugaban kasar Ukraine Petro Proshenko wanda aka zaba a ranar Lahadi tare fatar ganin ya lallashi shugaban na Rasha domin kawo karshen rikicin Ukraine.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.