Isa ga babban shafi
Brazil

Wani Minista yayi murabus a Brazil

A kasar Brazil Folha de Sao Paulo wani Minista da ake ganin na sahun gaba cikin manyan Ministocin kasar yayi murabus da rana tsaka yau Jumaa.Da jimawa kungiyoyin yakar cin hanci da rashawa a Brazil suka nuna damuwa dangane da tafiyar sabuwar Gwamnatin kasar.

Michel Temer shugaban wucin gadi na Brazil
Michel Temer shugaban wucin gadi na Brazil Reuters/路透社
Talla

Ana zargin Ministan ne, mai suna Folha de Sao Paulo da laifuka da suka shafi cin hanci ra rashawa da ya shafi har da Shugaban kasar Michel Temer.

Shugaban kasar dai a nashi bangaren ya musanta hannu a zargi da ake masu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.