Isa ga babban shafi
Amurka-Pakistan

Trump na neman taimakon Pakistan a sasanta rikicin Afghanistan

Shugaban Kasar Amurka Donald Trump ya aike da wasika ga Firamistan Pakistan Imran Khan inda ya ke bukatar taimakon kasar wajen sasanta rikicin Afghanistan.

Paksitan ta dade ta na nesanta kan ta da 'yan kungiyar Taliban.
Paksitan ta dade ta na nesanta kan ta da 'yan kungiyar Taliban. REUTERS/Kevin Lamarque
Talla

Matakin na zuwa ne bayan Amurka ta kaddamar da shirin tattaunawa da kungiyar Taliban bayan kwashe shekaru 17 ta na yaki da ita ba tare da samun galaba ba.

Ma’aikatar harkokin wajen Pakistan ta ce a wasikar, shugaba Trump ya bayyana sasanta rikicin Afghansitan a matsayin mafi muhimmanci a gare shi a Yankin, saboda haka yana bukatar taimakon Pakistan.

Paksitan ta dade ta na nesanta kan ta da 'yan kungiyar Taliban.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.