Isa ga babban shafi
Najeriya

Shugaba Buhari ya fito sallar Juma'a

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya fito Sallar Juma’a yau a fadarsa da ke Abuja, lamarin da ke kawo karshan rade-radin da ake ta yi kan cikakken lafiyarsa.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya fito Sallar Juma’a yau a fadarsa da ke Abuja
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya fito Sallar Juma’a yau a fadarsa da ke Abuja
Talla

Shugaba Buhari ya shafe tsawon kwananki ba ya halartar taruka ko fitowa bainar Jama’a kamar yadda aka saba gani.

Har yanzu dai babu wani cikakken bayani kan halin da Shugaban ya ke ciki, sai dai fitowarsa a yau ya kwantar da hankulan ‘yan kasar da dama.

Rahotanni sun ce Buhari ya halarci Masallacin sanye da fararen kaya, kana ya gaisa da mutane kafin ya koma gida.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.