Isa ga babban shafi
RAHOTON NOMA A NAJERIYA KASHI (3)

Matsalar tsaro ta gurgunta noman doya a jihar Neja

Jihar Neja da ke arewa maso tsakiyar Najeriya na daya daga cikin manyan jihohin da suka yi fice wajen noman doya a kasar, sai dai tun bayan bullar matsalar tsaro a jihar aka samu koma baya na yawan doyar da ake nomawa a duk shekara.

Wata kasuwar Doya da ke garin Ibadan a yankin Kudancin Najeriya
Wata kasuwar Doya da ke garin Ibadan a yankin Kudancin Najeriya REUTERS - TEMILADE ADELAJA
Talla

Wakilinmu a jihar ta Neja Isma'il Karatu Abdullahi ya hada mana rahoto akan halin da ayyukan noman doyar ke ciki.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.