Isa ga babban shafi
Nijar-Faransa-Algeriya

Yan Kungiyar Al-Qaeda Sun Sako Dan Algeriya

A kasar Janhuriyar Nijar, wata kungiya da ake ganin reshe ce ta Kungiyar Al-Qaeda dake garkuwa da wasu 'yan-kasar waje biyu, sun sako daya, wanda dan kasar Algeriya ne, amma kuma dayan wanda dan kasar Faransa ne na hannun kungiyar.Majiyoyi sun fadi cewa dan kasar Algeriyan har ya koma kasarsu daga kasar ta Nijar.Bayanai na nuna cewa Dan kasar Algeriyan dreba ne na Bafaranshen mai shekaru samada 70.Saidai kuma wasu majiyoyin Tsaro na kasar Nijar na cewa Bafaranshen na can kasar Mali ne ake garkuwa dashi.Babu dai wata kungiya data amsa cewa itace ta sace mutanen biyu. 

L'ouest de Arlit, secteur où le touriste français et  son chauffeur ont été enlevés.
L'ouest de Arlit, secteur où le touriste français et son chauffeur ont été enlevés. Carte / RFI
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.