Nijar
Cutar Sankarau da Kyanda sun adabbi al’ummar Nijar
Matsalolin kiwon lafiya biyu ne suka addabi al’ummar Jamhurriyar Nijar a halin yanzu da suka hada da cutar dan sankarau a wasu yankuna da kuma cutar kyanda da ta fara kama yara a wasu sassa na jihar Maradi, kamar yadda za ku ji karin bayani a cikin wannan rahoto na wakilinmu Salissou Isa.
Wallafawa ranar:
Talla
Cutar Sankarau da Kyanda sun adabbi al’ummar Nijar
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu