Nijar
Yadda bukukuwan shiga sabuwar shekara suka kasance a Maradi
Yau ne duniya ta shiga sabuwar shekara ta 2018, bayan karewar shekara ta 2017, wadda ta tafi da abubuwa da dama na dadi da akasinsu. A Jamhuriyar Nijar, jama’a na tunawa da shekarar da ta gabata, tare da bayyana fata dangane da sabuwar shekara da ta fara a wannan Litinin. Wakilinmu Salisu Isa ya yi mana dubi dangane da haka, ga kuma rahoton da ya aiko mana daga Maradi.
Wallafawa ranar:
Talla
Yadda bukukuwan shiga sabuwar shekara suka kasance a Maradi
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu