Isa ga babban shafi
Nijar-Dambe

Issaka Issaka ya zama gwarzon 'yan kokawar Nijar na bana

A jamhuriyar Nijar, jiha lahadi aka kawo karshen gasar kokawar gargajiya ta kasa karo na 42, wadda ta hada ‘yan kokawa 80 daga jihohin kasar 8. Bayan share tsawon kwanaki 10 ana wannan wasa, daga karshe dai Kadiri Abdou da aka fi sani da suna Issaka Issaka daga jihar Dosso ne ya yi nasarar lashe gasar, inda shugaban kasar Mohamed Bazoum ya mika masa takobi a matsayin gwarzon shekarar bana. Daga Yamai ga rahoton da wakiliyarmu Rakia Arimi ta aiko mana.

Wasan karshe na gasar damben gargajiya a Jamhuriyar Nijar.
Wasan karshe na gasar damben gargajiya a Jamhuriyar Nijar. © Rakia Arimi RFI Hausa
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.