Dr.Nuhu Mabai: Kan tayin gwamnatin rikon kwarya a Nijar
Kasar Aljeriya ta yi tayín gabatar da shirin kafa gwamnatin rikon kwaryar watanni 6 a Jamhuriyar Nijar domin mayar da mulki ga fararen hula, yayin da kungiyar ECOWAS ke cewa har yanzu tana kan bakarta ta ganin zababben shugaba Bazoum Mohammed ya koma karagar mulki, a daidai lokacin da sojojin Nijar ke cewa suna bukatar akalla shekaru 3 kafin mika mulki.
Wallafawa ranar:
Kunna - 02:58
Talla
Dangane da wannan dambarwa Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr. Bashir Nuhu Mabai na Jami’ar Dutsinma.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu