Isa ga babban shafi
Switzerland

Switzerland zata fara fallasa ajiyar kasashe

Kasar Switzerland da Bankunanta suka yi kaurin suna wajen boye kudaden da jami’an Gwamnati ke sacewa daga kasashensu, tace tana shirin samar da wata doka da zata yi tona asirin masu kai ajiya a cikin kasar tare da fallasa irin kudaden ajiyar.

wani banki a kasar Việt Nam
wani banki a kasar Việt Nam (Reuters)
Talla

Gwamnatin kasar tace dokar zata baiwa Bankunan daman mika bayanai masu muhimmanci da suka shafi asusun ajiyar jama’a ga jami’an da suka dace, a cikin gida ko kuma kasashen duniya.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.