Isa ga babban shafi
Romania

An Nada Cristian Diaconescu mukamun Minsitan Harkokin Wajen Romania

Firaministan kasar Romania Emil Boc ya nada sabon Ministan Harkokin Waje na kasar, kwana daya bayan an salami na da saboda munanan kalamai da yayi ta fadi, game da jama'a dake zanga-zanga a Bucharest.

Reuters/Sergei Karpukhin
Talla

PM ya gabatar da sunan Cristian Diaconescu ga Shugaban kasar Traian Basescu domin domin ya amince dashi.

Sabon Ministan wajen mai shekaru 52, ya taba zama Ministan waje a shekara ta 2009.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.