Isa ga babban shafi
Turkiya-Faransa

Turkiya ta yabawa Matakin Majalisar Dattawar Faransa

PM kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdogan ya yi marhabin da matakin wasu wakilan majalisar Dattijan kasar Faransa, dake neman danne dokannan dake hana karyata kisan kiyashi da aka yi wa Armeniyawa a lokacin yakin duniya.

PM Turkiya Racep Tayyip Erdogan
PM Turkiya Racep Tayyip Erdogan Reuters
Talla

PM na Magana ne a cikin wani shirin gidan TV da aka yi dashi.

Yayi fatan ganin Korun tsarin mulki na kasar Faransa, zata yi abinda ya dace game da wannan doka.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.