Isa ga babban shafi
Colombia

‘Yan tawayen FARC sun tsaiwaita Yarjejniyar tsagaita wuta

‘Yan tawayen FARC na Kasar Columbia da ke gudanar da tattaunawar Sulhu da Gwamanatin kasar sun tsawaita yarjejeniyar tsagaita musayar wuta.

© Reuters
Talla

Daya daga cikin kwamandan ‘yan tawayen Carlos Antonio Lozada wanda ke wakiltan su a tattaunawar a birnin Havanna na Cuba, bai bayyana tsawon wa’adin tsawaita musayar wutar ba.

An dai bukaci a gudanar da tattaunawar ne domin kawo karshen rikicin da aka fara shi sama da shekaru 50 da suka gabata, yayin da sama da mutane dubu 220 suka rasa rayukansu.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.