France
Mutane 17 sun Mutu Sakamakon Ambaliyar ruwan Sama a Faransa
Hukumomi a kasar Faransa sun ce mutane 16 suka mutu sakamakon iska da goguwa da ambaliyar ruwan sama mai karfi a yankin Riviera cikin dare, kafin wayewar gari lahadi.
Wallafawa ranar:
Talla
Hukumomin sun ce akwai kuma wasu Karin mutane 4 da babu duriyarsu har ya zuwa wannan lokaci.
Shugaban Faransa Francois Hollande har ya ziyarci inda aka sami ambaliyan ruwan domin jajantawa jama'a.
Harkokin sadarwa a yankin wanda shine yankin da ya fi sauran samun baki yayanke, yayin da hasken wutan lantarki sun tsintsinke a yankin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu