Isa ga babban shafi
belarus

EU za ta dage takunkumai kan Lukashenko na Belarus

Kungiyar tarayyar turai na shirin dage takunkuman da ta kakaba wa shugaban kasar Belarus Alexander Lukashenko da wasu mukarabansa 150.

Shugaban kasar Belarus Alexander Lukoshenko.
Shugaban kasar Belarus Alexander Lukoshenko. REUTERS/Remo Casilli
Talla

Wannan matakin dai na zuwa ne bayan Lukashenko ya yi afuwa ga fursunonin siyasa na karshe a kasar ta Belarus.

Wata majiyar diflomasiyar kungiyar tarayyar turai ta shaidawa kamfanin dillancin labaran AFP cewa, kungiyar tarayyar turan, na jiran ganin yadda zaben shugabancin kasar na ranar lahadi zai kaya kafin soma warware takunkuman da ta kakaba wa shuwagabannin kasar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.