Faransa
An danganta ambaliyar ruwa a Faransa da matsalar sauyin yanayi
Shugaba Francois Hollande na Faransa ya jinjinawa magadan gari na kasar dangane da irin rawar da suke takawa wajen kare jama’a a daidai lokacin da kasar ke fama da ambaliyar ruwa.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar:
Talla
Yanzu haka dai mutane 9 ne aka tabbatar da cewa sun rasa rayukansu a yankin Turai sakamakon wannan ambaliya da ake dangatawa da matsalar sauyin yanayi.
Ambaliyar ta yi sanadiyar rufe makarantu tare da tilastawa hukumomin kasar kwashe mutanen dake tsare a gidan yari zuwa wani wuri daban.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu