Faransa
Rantsar da Emmanuel Macron a fadar Elysee
Sabon shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce gwamnatinsa zata maida hankali wajen sabuntawa da kuma inganta tsaron kasar, yin garambawul a fannin kwadago, Macron ya yi alkawarin ne yayin bikin karbar rantsuwar fara aiki da ya gudana a jiya Lahadi a birnin Paris.
Wallafawa ranar:
Kunna - 01:49
Talla
Faransawa sun bayana murnar su yan lokuta da rantsar da Emmanuel Macron,tsohon Shugaban kasar Francois Hollande ya dau alkawalin kawo na sa taimako da ma shawarwari zuwa Shugaba Macron idan aka tuntube shi.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu