Mutanen Catalonia sun kalubalanci matakin nuna sheidar karbar allurar Covid 19
Dubban jama’a ne suka fito wata zanga-zangar nuna adawa da matakin gabatar da shaidar karbar allurar rigakafin cutar Covid 19 hukumomin Barcalona dake yankin Catalonia na kasar Spain suka saka.
Wallafawa ranar:
Akalla mutane 3000 suka amsa kiran fitowa wannan gangami da nufin cewa ba za su mika wuya ga tsarin da suka danganta shi da kokarin tilasta musu canza rayuwar su ba,wanda ya sabawa al’amarin rayuwar su na yau da na kullum.
Cutar Covid 19 na ci gaba da barrazana ga jama’a a yankin Spain dake nahiyar Turai ganin yadda sabbin alkaluma ke nuna yadda ake ci gaba da garzayawa da mararsa lafiya zuwa asibitoci sakamakon harbuwa da cutar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu