RFI Hausa
An taya RFI Hausa murnar shekaru 10 a Facebook da Twitter
Masu Saurare da dama ne suka taya RFI Hausa murnar cika shekaru 10 ta hanyar wallafa sakwanni a shafukan zumunta na Facebook da Twitter. Mun dauko kadan daga cikinsu.
Wallafawa ranar:
Talla
@RFI_Hausa ina yi maku murnar cika shekaru goma da kafawa Allah ya bada nasara ga dukkanin shirye shiryen ku.
— abdullahi suleiman (@abdullahisulei5) May 22, 2017
@RFI_Hausa Muna taya murna rfi Hausa Allah ya shige mana gaba Amin, Sanin Shaga Kofar Kaura Katsina
— Sanin Shaga (@sanishaga) May 21, 2017
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu