Ebola-Guinea
Ebola : Mutane 5 sun Mutu a Guinea
Hukumomin Lafiya a kasar Guinea sun sanar da mutuwar mutane 5 sakamakon sake barkewar cutar Ebola, abinda ya sa Liberia ta sanar da rufe iyakar ta da kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Fode Tass Sylla, mai magana da yawun gwamnatin Guinea ya ce tun bayan samun labarin sake barkewar cutar an sanar da mutuwar mutane 5, 3 daga cikin su a birne su ba tare da bincike ba.
Jami’in ya ce yanzu haka ana sa ido kan mutane 961 wadanda suka yi mu’amala da wadanda suka mutun.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu