Masar
Wasu yan Jaridu sun gurfana a gaban kotu a Masar
Uku daga cikin shugabannin kungiyar ‘yan jaridu a kasar Masar sun gurfana gaban kotu a yau talata, bisa zargin cewa sun boye wasu ‘yan jaridu da kotu ke nema domin hukuntar da su.
Wallafawa ranar:
Talla
Wadanda aka gurfanar a gaban kotun dai sun hada da shugaban kungiyar ‘yan Jaridun Yahiya Kallash, da sakatarensa Gamal Abdul Rahim da kuma wani mai suna Khaled elbalshu.
Masar na daga cikin kasashe dake tauye hakokin yan jaridun da kuma ke hana su gudanar da ayyukan yada ya kamata.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu